TARIHIN ALASAN MUSA GERANYA

An haifi Alasan Musa Geranya a cikin garin Geranya dake karamar hukumar minjibir a jihar Kano .
Alasan Musa Geranya yayi makarantar (primary) a cikin garin Geranya wato Geranya special primary school, nayi makarantar gaba da primary a garin Kantama dake karamar hukumar minjibir wato Government junior secondary School Kantama.
Daga Nan na tafi Science college Dawakin Tofa dake jihar Kano a shekarar 2003 Zuwa 2006.
A bit Ni bashi
 Zan Dora Zuwa gaba

Post a Comment

0 Comments