JANA'IZAR GALI NA'ABBA

Hotunan jana'izar Ghali Na'Abba wanda ya rasu yau Laraba.

Dubban mutane ne suka halarci jana'izar tsohon kakakin majalisar wakilai ta Najeriya a fadar sarkin Kano.

📸 - Jibril Muhammad Na Tara/Fadar shugaban ƙasa

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3NK6eTj

Post a Comment

0 Comments