Maigirma karamin (Minister Housing and Urban Development) Abdullahi Tijjani muhammad Gwarzo Sun Kawowa Halastaccen mataimakin Gwamnan jahar kano Hon Murtala Sule Garo Ziyarar Sada Zumunci a Gidan sa dake Abuja, Tare da rakiyar Shugaban Karamar hukumar Ungogo Amb Engr Abdullahi Garba Ramat, Da Shugaban Karamar hukumar Rimin Gado Bar Munir Dahiru.
SSA MEDIA UNGOGO
Amb khaleed Idris Ibrahim GCNY
0 Comments