ADDININ MUSULUNCI YA SAMU KARUWA

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Musulunci ya samu ƙaruwa da manyan Fastoci 42 da iyalansu a Abuja

Rahotanni sun bayyana cewa addinin musulunci ya samu ƙaruwa da Fastoci 42 tare da matayensu da wasu Bishop biyu da matayensu suma, sai wata Fasto ɗaya mace da sista, inda suka karbi musulunci a babban ɗakin taron babban masallacin ƙasa dake babban birnin tarayya Abuja.

Bisa bayanai da majiyar mu ta Nigeria Reporters ta samu, an shirya musu taro na musamman domin ilmantar da su har na kwanaki bakwai a dakin taro na babban masallacin dake Abuja.

Don Allah ku taimaka da Sharing Domin Yan uwa Musulmai su gani

Post a Comment

0 Comments