Dan Majalissar Tarayya daga jahar Yobe mai wakiltar Yusufari da wasu LG ya rabawa mutanensa kayan arziki Allah saka mashi da mafificin Alheri Ameen
Zakaran Gwajin dafi daga kai kallo ya kare.
1. Motoci masu ƙirar Jeep guda 6,
2. Motoci masu ƙirar sharon guda 54,
3. Motoci masu ƙirar 406/307 guda 24
4. Motoci masu ƙirar Tractor guda 12,
5. Motoci masu ƙirar Bus guda 10,
6. Motocin kashe gobara 2,
7. Keke NAPEP guda 420,
8. Babur (mashin) guda 360,
9. Friji (fridge) guda 804,
10. Babur mai bodi (Jega) guda 306,
11. Injinan bayin ruwa a gona guda 1,860,
12. Injinan feshi a gona guda 2,940,
13. Kekunan dinki guda 1080,
14. Generator guda 180,
15. Injin na noman shinkafa guda 30,
16. Injinan markade guda 420,
17. Turokta na hannu guda 24
18. Injin sissika guda 324
19. Risho da tukwane guda 2,340
20. Transformer 10.
Yobe ta Arewa na godiya Sardauna.
0 Comments