SABUWAR JARUMA ACIKIN SHIRIN LABARINA

LABARINA: Ana Gabatar maku da fuskar sabuwar Jaruma a sana'antar Kannywood Mai suna Nana Firdausi Yahaya, Zainab matar Al'ameen Mai Nasara a shirin Labarina Mai dogon zango.

Sai dai 'yan kallo na korafi bayan da Darakta Aminu Saira ya kashe ta a film din na labarina.

Shin Kuna da ra'ayin a dawo da ita?

Post a Comment

0 Comments