Shugaban Jam'iyyar APC na Kasa Baba Ganduje ya nemi Abba da ya dawo Jam'iyyar Apc Mai milki domin ciyar da jihar Kano gaba
Shugaban yayi wannan Kiran ne lokacin da ya kawo ziyara jihar sa ta Kano
Menene ra'ayinku?

0 Comments