su da zargin aikata shaye-shaye a cikin masallaci a jihar Kano Matasan wadanda mazauna Unguwar Rimin Kebe ne da ke Kano har ila yau, sun kware wurin buga wasan ludo a cikin masallaci Wani mai suna Usman Auwalu shi ya kai matasan kara bayan sun yi masa dukan tsiya kan ya yi kokarin hana su harkokinsu Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi! Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne a bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum ne, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku. Jihar Kano - Kotun Shari'ar Musulunci a jihar Kano ta tsare wasu matasa kan zargin shaye-shaye a cikin masallaci a jihar. Har ila yau, ana zargin matasan da ke Unguwar Rimin Kebe da buga wasan ludo a masallaci. Read more: https://hausa.legit.ng/news/1569282-kano-kotu-ta-tsare-matasan-da-ke-shaye-shaye-da-buga-ludo-a-cikin-masallaci-sun-yi-martani/?fbclid=IwAR1g1yAClPonishVL2KdXgL8vhkS9ZEdS9-l5e4FZ8GY0OAG-iFvgi-PgMA
0 Comments