Da dumi'dumi: Shugaba Tinubu ya dakatar da Shugabar Hukumar Kula da Zuba Jari ta Kasa (NSIPA) Halima Shehu bisa zargin cin hanci da rashawa, ya kuma nada Akindele Egbuwalo, Manajan shirin N-Power na kasa a matsayin shugaban riko har sai an kammala bincike kan Halima.
0 Comments