Da dumi'dumi: Tinubu ya rufe asusun baitul mali na Buhari, ya bukaci MDAs da su tura kudaden shiga 100% zuwa sabon asusun da Gwamnatinsa ta bu'de.
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta ba da umarnin Ga dukkan ma’aikatu da hukumomin da gwamnatin tarayya ta ba su cikakken izinin samun kudaden shigar su kashi 100 cikin 100 na kudaden shigar su a tura su zuwa wani asusu na yau da kullun din Gwamnatin sa na wani bangare na asusun hada-hadar kudaden shiga (CRF), inda gwamnatin tarayya ta ke da dama yanzu za ta iya karba tare da karfafa kudaden shigarta.
Shugaban Buhari ya dunkule asusun Gwamnatin tarayya da nufin magance rashawa a farkon mulkin sa Daga 2015 Zuwa karshe 2023.
0 Comments