GAWUNA YA KAIWA SHUGABAN JAM'IYYAR APC NA KASA ZIYARA YANZU YANZU

 Mai girma shugaban jam'iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje CON ya karbi bakuncin mai girma zababben gwamnan Jihar Kano Dr Nasiru Yusuf Gawuna da mataimakinsa Alhaji Murtala Sule Garo a gidansa dake Abuja.


Aminu Dahiru

SSA to the National Chairman on Visual Communication&Events

APC Secretariat, Abuja




Post a Comment

0 Comments