Yan kwankwasiyya a jihar Kano sun futo zanga zanga Shin Abin tambaya shine akan me sukeyin wannan zanga Zangar?
Me kuka FAHIMTA kuna ganin Gidan Al Ameen ne ko na FARUQ ne ? #LABARINA S8 kadan daga na jiya juma'a 👇👇
KOWA YA SHIRYA Wannan yaron ya bata kwanaki a Zaria, yau an samu gawarsa a gona an kwakwule idon sa guda biyu Daga cik…
GAWUNA GARO Baba Ganduje jagoran siyasar jihar Kano Muna godiya da jagoranci
Hotunan jana'izar Ghali Na'Abba wanda ya rasu yau Laraba. Dubban mutane ne suka halarci jana'izar tsohon ka…
Alarammomi sun taru a Kano don roka wa Dr. Nasiru Gawuna nasara a kotun koli.
Mai girma shugaban karamar hukumar ungogo Engr Abdullahi Garba Ramat ya aike da salon Ta'aziyya ga iyalan marigayi …
Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah yayiwa Ghali Umar Na'abba rahama.
Dan Majalissar Tarayya daga jahar Yobe mai wakiltar Yusufari da wasu LG ya rabawa mutanensa kayan arziki Allah saka mas…
Baba Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR yace a fara duba jinjirin wata daga gobe Laraba.. 😂
Engr Abdullahi Garba Ramat ya taya shugaban Jam'iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje murna cika shekara 74…
Congratulation Baba Ganduje https://www.facebook.com/100064448295890/posts/753755760116027/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v…
Shugaban Jam'iyyar APC na Kasa Kuma jagoran siyasar jihar Kano ya cika shekara saba'in da hudu da haihuwa @74 …
#Taragon_A_A_Zaura_Media_Team. A A ZAURA YA DAUKI NAUYIN AIKIN WATA YARINYA 🙏😢 A cikin kokarinsa na tallafawa Al-umm…
Muna saka irin WANNAN kayan Kuma Muna sayarwa Kuma Muna KAIWA DUK inda mutum yake so…
Kotun Kolin Nigeria ta saka ranar alhamis domin yanke hukuncin zaɓen Gwabnan jihar Kano
Ikon Allah sai kallo, Dan kwankwasiya yana murna Abba kantoma yayi hoto da kashim a gidan D Aure kodai anyi sulhu ne ?…
Shaikh Dahiru Usman Bauch i yayi Kira ga kotun kolin Nigeria da tayi Adalci akan Shari'ar zaɓen Gwabnan jihar Kano…
Sabon Shirin labarina Session 8 na yau juma'ah Ayi kallo lafiya
Kamar yadda Alamu suke nunawa karshen wannan watan za'a yanke hukuncin zaɓen Gwabnan jihar Kano Kuma ga…
Juma'ah da zatayi kyau............. Yadda wasu Yan Jam'iyyar suke murna bayani futowa daga cikin kotu
Alhamdulillah Yadda al'ummar jihar Kano suke nuna murna da farin ciki bayan futowa daga cikin kotun Koli https:/…
Gaskiya tana kara fitowa, Lauyan Inec Yanata Tsage Gaskiyar Magana Akan Dokar Zabe Abin Da Tace Akan Ballots Peppers …
Rawar murnar zuwan Gawuna Daga Dauda kahutu Rarara
Yanzu fisabillillahi, ya za'ai ace gwamnatin yan kungiya zasu gina gada akan kudi N15Billion, amma wai kashi 70% na…
Tambayoyi da amsoshi Daga Dr Isah Ali Pantami
ALLAH SWT Ya umarce mu da soyayyar Manzon ALLAH Sallallahu Alaihi wa Sallam da kuma yawaita Salati a gareshi
su da zargin aikata shaye-shaye a cikin masallaci a jihar Kano Matasan wadanda mazauna Unguwar Rimin Kebe ne da ke Ka…
Da Dumi Duminsa!!! Daidai lokacin da mafi yawa daga al'ummar jihar Kano ke murnar saura kiris gwamnati mai ci a y…
Hirar Musa Iliyasu kwankwaso akan shari'ar da za'a fara saurare ranar alhamis https://www.facebook.com/10002…
Dayuwar za'a iya yanke hukuncin zaɓen Gwabnan jihar Kano ranar alhamis Sauraron jawabin Jamilu SAN --------- 👉?…
Kotun Koli (supreme Court) zata fara sauraren shari'ar zaɓen Gwabnan jihar Kano ranar alhamis 21/12/2023 Muna addu…
Gwamnan ya bayyana cewa sabuwar dokar ta fara aiki ne daga yau Litinin a duk faɗin jihar inda ya danganta dalilinsa da…
7 points ahead of Barcelona… Things we love to see😂😂😂😂
Highlight https://youtu.be/eyxw3nLbF18?si=6xU6h9AdATSMbyWD
https://www.facebook.com/100044429349683/posts/862326795258291/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
Gwabnatin jihar Katsina ta dauki sabbin mai'aikata https://www.facebook.com/100064521529672/posts/772369888257055…
An sake sace mota da Generator https://www.facebook.com/100064448295890/posts/pfbid02jLrqjwEXVifBfcWNa9vr1…
Maigirma karamin (Minister Housing and Urban Development) Abdullahi Tijjani muhammad Gwarzo Sun Kawowa Halastaccen mata…
Social Plugin